Sunan Jaruman Littafin.

Màu nền
Font chữ
Font size
Chiều cao dòng

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Sunan jaruman littafin.

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Aisha Muhammad :jarumar littafin.

Hajiya Zainab Muhammad :Maman Aisha.

Alhaji /Liman Hussain :Baban Aisha /Jagora kuma limamin masallaci.

Ibrahim Muhammad :babban yayan Aisha.

Mrs. Mariam Balarabe :wakiliya kuma kawar Hajiya Zainab tun yarinta daga Abuja.

Dr. Abdullahi Hambali :Jagoran Asibitin yazid.

Hajiya Amina Hambali :Maman Dr Abdullah.

Ladidi Garba :Abokiya.

Doctor Lulu Adamu :Likitan kwakwalwa dayake duba Hajiya Zainab.

***

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Assalamu Alaikum...

Daga MARUBUCIYA, Madinah Abdul. Nagode da goyon bayan dakuke bani a kodayaushe, Ina Alfahari daku.

Kalubalen Aisha littafine dana dade ina burin son rubuta shi(labari ne na addini kuma na nan gida Nigeria.) Inason littafina ya zama kayatacce saboda dararen Dana bata ina tunanin kaina a matsayin jarumar wato ( Aisha) ....

Ina matukar son kammalawa kafin kammala sauran Ayyukan a karshen wannan shekara idan Allah ya nufa.

Nagode sosai.. XOXOXOXO.

***

WANNAN LITTAFIN FASSARANE DAGA TUURANCI ZUWA HAUSA DAGA....

Full name: FATIMA ZUBAIRU HAMZA.
User name: FTYBRD

Full name: ZAINAB MADUGU
Username:
zeexeezee





Bạn đang đọc truyện trên: Truyen2U.Pro